Manyan Labarai A Yau
Zababben gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya yi naɗinsa na farko tun kafin a rantsar da shi a matsayin gwamnan jihar. Sani ya nada sakataren watsa labarai
Hukumar masu yi ƙasa hidima (NYSC) ta tabbatar da halascin satifiket ɗin ɗan majalisar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Hon. Benjamin Okezie Kalu.
Abbas Tajudeen, ɗan takarar da ke neman shugabancin majalisar wakilai, ya gana da Abdullahi Adamu, da kuma sauran ƴan kwamitin gudanarwa na ƙasa (NWC) na APC.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa yana sane ya kulle iyakokin ƙasar nan da gangan domin ƴan Najeriya su noma abinda za su ci, a gida Najeriya.
Zaɓabɓen shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sanya labule da tsohon firaministan Burtaniya, Tony Blair, a birnin tarayya Abuja. Sun tattauna batutuwa.
Wa'adin Femi Gbajabiamila da 'yan majalisa ta tara ya na shirin zuwa karshe a Majalisa. Mun kawo maku kudirori da ayyuka 7 da za a rika tuna Majalisa da ita.
Shugaban majalisar dattawa, sanata Ahmad Lawan, ya musanta cewa yana takarar neman shugabancin majalisar dattawa ta 10. Sanatan ya ce ƙarya ce kawai ake masa.
Ƴan bindiga sun sake kai wani mummunan hari a jihar Benue, sun halaka mutum 18, yayin da wasu suka jikkata a harin da suka kai a ƙauyen Iye na jihar ta Benue.
Kungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa (ASUU), ta sake zaɓar Farfesa Emmanuel Osodoke a matsayin sabon shugabanta na ƙasa. Osodoke ya lashe zaɓen ba abokin hamayya.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari