Manyan Labarai A Yau
Wasu karin ƴan Najeriya da suka maƙale a ƙasar Sudan sun iso gida Najeriya. An kwaso su ne a cikin jiragen sama uku na Max Air, Azman Air da Taro Airlines.
Uwargidan tsohon shugaban kasa, Umaru Musa Yar'adua ta bayyana cewa tsohon shugaban bai taɓa son yin siyasa ba. Ta ce babban burin Yar'adua shine zama malami.
Rahotanni sun tabbatar da zaɓar Abbas Tajudeen da Benjamin Kalu, a matsayin shugabannin majalisar wakilai ta 10, na shirin kawo rikici a APC, an yi Allah wadai.
An yi naɗin sarautar sabon sarkin Ingila, King Charles III. Zafafan hotuna sun bayyana kan yadda aka yi naɗin sabon sarkin Ingila wanda aka gudanar a Wesminster
Gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong, ya bayyana dalilin gwamnonin Arewancin Najeriya na goyon bayan komawar mulki Kudancin Najeriya. Lalong ya ce ba Tinubu.
Gwamnan jihar Kuros Riba, Farfesa Ben Ayade, ya nuna rashin jin daɗinsa da abinda ya faru a Oyonum da Ofatura, ya sanya dokar kulle na awanni a kowace rana.
Rahotanni sun tabbatar da ƴan sanda a jihar Bauchi, sun cafke wani basarake a jihar kan zargin tayar da rikici. Ƴan sandan sun kuma haɗa tare da wasu mutum 6.
A kokarin gwamnatin tarayya na ganin ta tseratar da yan kasarta daga rikicin Sudan, wasu dalibai biyu sun nuna halinsu na rashin bin doka, sun jawa yan uwansu.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwacin cikawa ƴan Najeriya dukƙanin alƙawuran da ya ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓe. Tinubu ya bayyana hakan ne a Rivers.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari