Manyan Labarai A Yau
Majalisar zartarwar jihar Oyo ta amince da gyaran gidan gwamnati kan N63.479bn da sauran ayyuka. Za a inganta filin jirgi da kuma gina sabuwar kasuwa kafin 2026.s
Wani masoyin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, da ya sanya sunan Dauda Kahutu Rarara a wata hanya
Babban malamin addinin Kirista, Dr. Paul Enenche ya ki karbar gudunmawar kudi da gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya ba da. Ya ce a yi amfani da su inda ya dace.
Kamfanin Meta wanda ya mallaki Whatsapp, Facebook da Instagram ya buɗedamar da mutane za su tallata hakar su kuma su samu kuɗin shiga a Whatsapp.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da cewa jami'an tsaro sun samu nasarar rage mugun iri na 'yan bindiga. An kashe 'yan bindigan tare da kwato shanun da suka sace.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana koyon darasi daga wajen masu sukarsa. Tinubu ya nuna cewa duk abin da ya yi sai sun ci masa mutunci.
Gowon ya ce Yarjejeniyar Aburi ta rushe saboda Ojukwu na son ikon soji a yankuna. Ya ce rashin halartar taron Benin da Ojukwu ya yi ya ƙara rura wutar yaƙin basasa.
Mai martaba Tor Tiv, James Ayatse ya yi bayanai a gaban Shugaba Bola Tinubu kan halin da ake ciki a Benue. Ya ce suna fuskantar kisan kare dangi daga 'yan ta'adda.
Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) ta tabbayat da cewa ta samu sahihan bayanan da ke nuna an lalata cibiyoyin shirin nukiliyar Iran.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari