Kananan hukumomin Najeriya
A yau Alhamis kotun koli za ta cigaba da sauraron karar da gwamnatin tarayya ta shihgar da gwamnonin jihohi 36 kan yancin kananan hukumomi a Najeriya.
Kotun Majistare da ke birnin Osogbo a jihar Osun ta daure tsohon shugaban karamar hukuma, Mista Tajudden Babatunde shekaru hudu a gidan gyaran hali.
Kungiyar Rivers Development Foundation (RiDeF) ta ba Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara shawarar bincikar shugabannin ƙananan hukumomi masu barin gado.
Yayin da ake shirin gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar Enugu, wasu ‘yan bindiga sun yi ajalin wani dan takarar PDP a karamar hukuma, Hon. Ejike Ugwueze.
Yayin da gwamnatin tarayya ta ja daga da gwamnatocin jihohi kan bawa ƙananan hukumomi 'yancin gashin kai, kungiyar ma'aikatan ƙananan hukumomi ta yi zanga zanga.
Hakimai da sauran dagatai daga kauyukansu da kuma shugabannin riko na kananan hukumomi 44 sun kai caffan ban girma ne ga Sarkin a yau Juma'a a fadarsa.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci shugabannin kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) da su tuntubi gwamnonin 36 kan batun ba kananan hukumomi 'yanci.
Kotun Koli ta umarci duka gwamnoni 36 da su yi martani kan zarginsu da Gwamnatin Tarayya ke yi game da dakile ƴancin ƙananan hukumomi 774 a fadin ƙasar.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da sauya taken Najeriya, hukumar wayar da kan jama'a ta NOA ta bukaci jami'anta su haddace sabon taken cikin kwanaki uku.
Kananan hukumomin Najeriya
Samu kari