Matawalle
Matawalle ce zai yi kokarinsa domin ganin cewa an mayar da duka wadanda suka gudu daga kauyukan da yan bindiga suka kai hari zuwa garuruwansu nan da mako guda.
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, za ta fara shigo da shanu da awaki daga kasashen waje saboda wasu dalilai da magance matsalar tsaro da ke addabar jihar
Gwamnan jihar Zamfara,Bello Matawalle ya sanar da sake bude wasu kasuwanni guda bakwai da aka rufe a baya sakamakon hare-haren da 'yan bindiga ke kaiwa a jihar.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ce wasu mutane da ke aiki da ƴan bindiga sun amsa cewa yan siyasa ne ke ɗaukan nauyin su, rahoton Daily Trust. Gwamnan
Gwamnatin Zamfara ta amince da kara bude kasuwanni 7 wadanda da can ta umarci a rufe su don kawo gyara akan matsalolin tsaron da jihar ta ke fama da su a yankin
Duk da matakan datse sabis da sauransu da gwamnatin Zamfara ta ɗauka, har yanzun yan bindiga na cigaba da kai hari tare da kashe mutanen da ba ruwansu a jihar.
Bello Matawalle, gwamnan jihar Zamfara ya tabbatar da samar da ma’aikatu 4 sannan ya zabo sababbin kwamishinoni na ma’aikatun. Ya bayyana hakan ne ta wata takar
Rahotanni daga jihar Zamfara sun nuna irin sakamako mai kyau da matakan gwamnati ke haifar wa a jihar, yan bindiga sun fara sako.mutane ba tare da fansa ba.
A karon farko tun bayan komawarsa jam'iyyar APC mai mulki, gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya rantsar da sabbin kwamishinoni da masu bashi shawara.
Matawalle
Samu kari