Jihar Legas
Wata shugabar makaranta a jihar Legas Legas ta jawo martani mai zafi daga kungiyar Musulmai yayin da ta janye hijabin wata dalibar sakandare a jihar Legas.
Yanzu muke samun labarin yadda wata mota kwantena ta danne motoci da yawa a jihar Legas, ana fargabar jama'a da yawa sun jikkata. Wani direban mota ya rasu.
Daruruwan mambobin jam'iyyar APC a karamar hukumar Epe a jihar Legas sun sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP, sun raba jiha da Tinubu da Sanwo-Olu sun rungumi Atiku.
Wata alkali a kotun jihar Legas ta aikwa wata mata mai suna Bilkisu Lawal gidan yari bayan kama ta da aka yi da safarar kwayoyi. Tace da su take kula da kanta.
Wata gobara wacce har a halin yanzu ba a san abinda ya tada ta ba ta lamushe wata ma’ajiyar kayayyaki a wani bene mai hawa uku dake Legas wacce ta tada hankula.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya bi sahun manyan masu girke-girke a bikin dafa abinci na jihar Legas na 2022 inda ya dafa hadadden farfesun kifi.
Wani mutumi ya bayyana arangamarsa da wata dattijuwa mai suna Florence Owanogo mai shekaru 65 wacce ta ke kwana a kan titin 5th Avenue, 51 road Festac, Legas.
Jaridar TheCable ta banakado yadda wata gada a jihar Lagos da aka kashe mata kudi naira biliyan daya da digo shidda ta farawa tsagewa. yayin da aikinta ya tsaya
Farfesa Ishaq Akintola, shugaban kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ya soki hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta jihar Legas kan shirya taron siyasa a coci.
Jihar Legas
Samu kari