Jihar Legas
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Legas ya tabbatar da tsintar gawar wata mata da aka yi mai suna Muinat a dakin otal bayan sun kama da wani Alfa Sule a Legas.
Rundunar yan sanda reshen jihar Legas tace jami'anta sun cafke wata matashiya yar shekara 27 a duniya bisa zargin kashe saurayinsa dan shekara 21 da wuka a
Wani dalibi ya yanki jiki ya fadi matacce, lamarin da ya jefa jama'a cikin tashin hankali. An tabbatar da mutuwa dalibin dan aji daya a jami'ar Legas a Kudu.
Hukumar sanda a Legas ta bayyana yadda ta cika hannu da wani matashi dan shekara 23 kacal wanda ya shakiniskar yanci ranar Juma’a amma ya koma ruwa washegari.
Iyalai, 'yaya, yan'uwa da abokan arziki sun halarci jana'izar dan majalisar dokokin jihar Legas da ya wakilci Mushin, Hanarabul Olawaje AbdulSobur da ya mutu.
Gabannin 2023, akalla ‘ya’yan jam’iyyar APC mai mulki 1,000 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP mai adawa a karamar hukumar Lagos Mainland a ranar Talata.
Direban da ya sha yayi tatil ya Banke Birgdeiya Janar Audu James a kan titi a garin Legas.Sojan ya rasu a ranar Laraba sakamakon raunikan da ya samu a hatsarin.
Jagoran jam'iyyar APC na ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi jimamin rasuwar ɗan majalisar dokokin jihar Legas, Sobur Olawale, wanda ake ƙira da Omititi.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa shugabancin Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC, kamar an yi an gama ne a yankin arewa.
Jihar Legas
Samu kari