Jihar Legas
Yayin da zabe ya kankama a sassan Najeriya yau Asabar, wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuna yadda aka tsinci daruruwan katunan zabe a Otal a Legas.
Gabannin babban zaben shugaban kasa na ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu, manyan jiga-jigan jam'iyyar PDP sun nuna yakinin cewa Atiku Abubakar zai ci zabe.
Rundunar yan sanda reshen jihar Legas ta ce wasu fusatattun kwastomomin banki sun cinna wa naurar ATM wuta sakamakon rashin kuɗi amma komai ya dawo daidai.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta karyata cewa dan takarar ta na shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya watsa sabbin kudi ga magoya bayansa.
Wani dan Najeriya mai karamin jiki ya yi fice a soshiyal midiya bayan bayyanar bidiyonsa a wajen gangamin kamfen din dan takarar APC, Bola Tinubu a jihar Lagas.
Yayin da ake ci gaba da fuskantar karancin sabbin kudi, an ga 'yan kasuwa na ci gaba da karbar tsoffin kudade a wurin taron gangamin kamfen dan takar Tinubu.
Wata kotun sauraron laifuka na musamman a Legas ta yanke wa Dr John Abebe, sirikin tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo daurin shekaru bakwai a gidan yari
Sabon rikici ya kunno kai a jihar Legas, kudu maso yammacin Najeriya da safiyar yau Juma'a inda wasu fusatattun matasa suka fara tare tituna tare da kona tayoyi
Hankulan al'umma sun tashi a yayin da wasu yan sanda a unguwar Ikorodu, jihar Legas suka kashe wani mutum wanda daga baya suka gano jami'in rundunar soja ne.
Jihar Legas
Samu kari