Jihar Legas
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu da jam'iyyar All Progressives Congress, APC, jihar Legas sun dakatar da harkokin kamfen saboda karancin fetur da naira
Kwastomomin wasu bankuna a jihar Legas sun shiga tashin hankali yayin da aka hana su shiga banki don samun sabbin Naira da aka buga, a ranar Talatar a yau.
Wani mutum mai suna Ibrahim Dauda da ke zaune a unguwar Obadore da ke Igando, Jihar Legas ya kashe dan uwansa mai suna Tunde sakamakon rikicin kan kudi N1,000.
Wani matashi ya baje kolin katafaren gida mai dakuna uku da ya kawata daidai da ra’ayinsa bayan ya biya kudin hanyar gidan naira miliyan 1.1 a jihar Lagas.
Labarin da muke samu a jihar Legas ya ce, wani jirgin saman sojojin sama ya yi saukar gaggawa a jihar. An bayyana abin da ya faru har jirgin ya saka ba shiri.
Dorcas Afeniforo, Kwamishina a ma’aikatan kula da ma’aikatan jihar Kwara ta riga mu gidan gaskiya. Ta rasu ne sakamakon hadarin mota da ya faru a hanyar Legas
Jami'an hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya, NDLEA, sun kama wata mata mai juna biyu dauke da miyagun kwayoyi da aka boye cikin rediyo a Legas.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta aiwatar da gwajin tantancewa ta hanyar amfani da na’urar BVAS. Jama’a a jihohin Imo, Abuja da Legas sun yabawa shirinta.
An samu labarin yadda jami'an hukumar EFCC suka kama wata mata bisa zargin ta dauko sabbin kudade ta yi likinsu a gidan biki yayin da ake ci gaba da jira kudin.
Jihar Legas
Samu kari