Jihar Legas
Hotunam Dawowar shugaba Buhari Abuja bayan Bulaguro
Shugaba Buhari ya kammala ziyarar aiki da ta kaishi jihar Ikko kwana biyu, inda ya bude wasu manyan ayyuka da jihar ta kaddamar, ya kuma halarci taron bikin cikar Tinubu da haihuwa na goma, watau Tinubu Colloquim lecture.
Wani mumunan hadari ya faru a babban titin Lagos-Ibadan
Wani hadari da ya faru a babban titin Lagos-Ibadan ya bar mutane 5 a mace. Hakazalika mutane 15 ne suka samu rauni
Agbaje ya lashin takobin lashe zaben PDP
Tsohon dan takaran gwamnan jihar legas karkashin jam'iyyar PDP, Jimi Agbaje ya day alwashin zai kawo sauyi a jam'iyyar
Wata Jarumar fim ta sumbanci dan wasan barkwanci
Yayin wani taron baje kolin barkwanci da akayi na 'fast and funny show the kings and queens edition', shahararriyar yar wasan finafinan
Jihar Legas
Samu kari