Labarin Sojojin Najeriya
Sojoji sun yi caraf da Madakin Janjala, a ƙaramar hukumar Kagarko, ta jihar Kaduna, bisa zargin haɗa baki da ƴan bindiga. Sojojin sun kuma cafke wasu mutum 13.
Jami'an kamfanin KAEDCO sun dandana kudarsu lokacin da sojoji suka farmaki kamfanin da ke jihar Kebbi inda suka yi wa ma'aikatan da ke bakin aiki dukan tsiya.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hallaka wani jami'in soja tare da sace abokin aikinsa da suke tare a jihar Nasarawa a Arewaci.
An harbi jirgin kasar Turkiyya da ya je kwashe ’yan kasar da suka makale a Sudan bayan bangarorin da ke yakar juna sun amince su kara tsagaita wuta na awa 72.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya je wurin faretin sojoji 1000 sanye da kakin Sojin Najeriya, ya isa wurin da rakiyar Farfesa Ibrahim Gambari da safiyar nan.
Yanzu muke samun labarin yadda sojojin Najeriya suka yi nasarar lallasa 'yan bindiga a yankin jihar Zamfara da ke Arewacin Najeriya. An bayyana yadda ya faru.
Rahotanni sun tabbatar da ƙubutar wasu ƴan mata guda biyu na makarantar sakandiren Chibok, da ke a jihar Borno, daga hannun mayaƙan ƙungiyar Boko Haram....
Dakarun sojoji sun kai sumame wasu gidajen karuwai da ke a birnin Maiduguri na jihar Borno. Sojojin sun kulle gidajen sannan suka tasa keyar wasu mutane a wurin
Dakarun rundunar sojojin Najeriya na Operation Forest Sanity (OPFS) sun yi nasarar kashe kasurgumin shugaban yan bindiga, Isiya Danwasa wanda ya fitini Kaduna.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari