Labarin Sojojin Najeriya
Babban Hafsan tsaro na Najeriya, Janar Christopher Musa Gwabin, ya taya 'yan uwan sojojin Najeriya da 'yan ta'adda suka kashe a jihar Neja. Ya ce rundunarsu.
Jami'an rundunar sojojin Najeriya sun yi fito na fito da wasu gungun 'yan daba a wani ƙauyen jihar Ebonyi da ke fama da rikice-rikece na tsawon shekaru. 'Yan.
Hukumar sojojin saman Najeriya za ta samu ƙarin manyan jiragen yaƙi waɗanda za ta riƙa yin amfani da su wajen ragargazar miyagun ƴan ta'adda a faɗin ƙasar nan
Sojojin juyin mulkin jamhuriyar Nijar sun ce ba zai yiwu su mayarwa da hamɓararren shugaban ƙasa Mohamed Bazoum mulkinsa ba. Abdulsalami Abubakar ne ya bayyana.
Ƙasashen Algeria da Egypt sun nuna rashin amincewarsu kan amfani da ƙarfin soji domin dawo da dimokuraɗiyya a jamhuriyar Nijar da kungiyar ECOWAS ke shirin yi.
Shugaban hukumar sojojin saman Najeriya, AM Abubakar Hassan ya kai ziyarar ta'aziyya da jajantawa ga iyalan matuƙan jirgin saman da ya yi hatsari a jihar Neja.
A yau ne aka birne Ibrahim Adamu Abubakar wanda jami'in sojojin sama ne da 'yan ta'adda su ka halla, wannan soja mahaddacin Al-kur’ani ne kuma mai neman ilmi.
Rahotanni na nuni da cewar kungiyar Tarayyar Afrika wato AU, ta dakatar da jamhuriyar Nijar daga cikinta domin nuna adawa da juyin mulkin da sojoji suka yi.
Rundunar sojojin Nigeriya ta yi nasarar cafke surukin ƙasurgumin ɗan ta'addannan Dogo Gide a kasuwar Kagarko da ke jihar Kaduna ranar Alhamis ɗin da ta gabata.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari