Labarin Sojojin Najeriya
Wani bidiyo ya fito inda aka haska wasu da aka ce tubabbun yan kungiyar ta'addanci na Boko Haram ne suka zanga-zanga tare da rufe hanya kan neman alawus a Borno
Kungiyar ECOWAS ta tabbatar da cewa a yanzu sojojinta sun shirya shiga kasar Nijar umarni kawai su ke jira bayan sojin kasar sun yi fatali da tayin da ake musu
Shugabannin rundunonin tsaron ƙasashen ƙungiyar ECOWAS, sun bayyana cewa a shirye suke su kutsa kai jamhuriyar Nijar domin dawo da mulkin dimokuradiyya a ƙasar.
Hedkwatar tsaro na kasa ta bayyana a ranar Alhamis, 17 ga watan Agusta cewa an kashe jami’an sojoji 36 a jihar Neja. Manjo Janar Edward Buba ne ya bayyana haka.
Kungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afrika ta Yamma (ECOWAS), ta yi Allah wadai da harin da 'yan ta'adda suka kai wa sojojin jamhuriyar Nijar. Kungiyar ta.
Sojojin Najeriya aƙalla 20 ne aka tabbatar da rasuwarsu a wani mummunan harin kwanton ɓauna da 'yan ta'addan jeji suka kai mu su a yayin da suka fito bakin aik.
Kungiyar Dattawan Arewa ta gargadi shugaban kasa, Bola Tinubu da kungiyar ECOWAS kan matakin soji a kan Nijar, ta ce matakin soji ba zai haifar da ɗa mai ido ba
Shugabannin rundunonin tsaro na ƙungiyar ECOWAS, za su gudanar da taro a makon nan da muke ci a birnin Accra na Ghana domin duba yiwuwar amfani da ƙarfin soji.
Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Laftanal Janar Taoreed Lagbaja ya ziyarci gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare a wata ziyarar aiki da yake yi a jihohin.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari