Labaran Duniya
Princess Munachi, mata mai dauke da juna biyu, wacce 'dan uwan mijinta mai suna Benjamin Ogudoro ya babbaka mijinta da ransa ta bayyana a wani bidiyo tana kuka.
Wanda ya kafa jam'iyyar APC a Ghana, Hassan Ayariga, ya na daga cikin masu arziki a kasar Ghana duk da har yanzu jama'a basu san yawan dukiyar dan siyasan ba.
Ben Sey ya bayyana cewa masu aikin hannu sune suka fi morewa a kasar Kanada sabanin su da suka je kasar dauke da kwalin karatu na makarantar gaba da Sakandare.
Mujallar Forbes ta saki jerin sunayin wadanda suka fi kowa dukiya a duniya, wanda takwas daga cikin goma na farko 'yan kasar Amurka ne, sai daya daga Faransa.
Wani dan Najeriya mai suna Azeez ya fara aikin dafa shinkafar dafa-duka irin ta Najeriya a titin Landan, wanda yasa Turawa da dama suka yaba da dadin abincin.
An garzaya da wata matashiyar budurwa, mai shekaru 19 asibiti bayan ta matse tusa a gaban saurayinta na shekaru biyu kuma an yi mata aiki har da kwantarwa.
Sakamakon binciken da aka gudanar yace an fi samun auran mata da yawa a Yankin Afirka dake kudu da sahara, kuma an fi samunsu ne a tsakanin Musulman yankin.
Gwamatin Malaysia ta sanar wa Musulman da keda lafiya amma suke cin abinci da rana cikin watan Ramadana cewa za'a fara cin su tara ko jefasu gidan yari ko biyu.
An samu labari mai daɗi daga babban masallacin Hagia Sophia na Turkiyya, wanda ya sake dawo da sunanshi a matsayin masallaci bayan shekaru biyu da suka wuce.
Labaran Duniya
Samu kari