Labaran Duniya
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ƙara ankarar da takwarorinsa na duniya kan illar da rikicin Rasha da Ukrainw ka iya jefa duniya idna ba'a dauki mataki b
Jami'ai a kasar Saudi sun yi ram da mazauna da masu karya dokar da aka kama suna bara a Makkah, wadanda suka hada da cikin dukkan manyan masallatai 2 Annabi.
Kamfanin Twitter, a ranar Litinin ta tabbatar da cewa za ta sayarwa attajirin duniya Elon Musk kan kudi Dallar Amurka Biliyan 44. Sayar da kamfanin abin mamaki
Wata mata 'yar Kirinyaga a Kenya mai suna Mary Nguru ta roki kotu da ta dakatar da mahaifiyarta daga shiga, gami da hantarar ma ta 'yan haya a harabar gidanta.
Wani dattijo mai shekaru 83 da haihuwa dan kasar Uganda ya shiga farin ciki bayan ya samu haihuwa yayin da ya kai shekaru 79 haihuwa ba tare da ya taba haihuwa
China ta yi Allah-wadai da matakin Sweden na koma Qur'ani. Ta ce yancin fadin albarkacin baki ba hujja ba ne na cin zarafi ko nuna wariya, wanda ke raba kai.
Hamshakiyar 'yar kasuwar nan Zari Hassan ta mallaki ababen more rayuwa duniya. Kamar yadda ta fiso a kirata da Boss Lady, musulma ce, kuma mai bauta a Ramadan.
Wannan shiri na dakatarwa da ta taso za ta kuma shafi wayoyin da ake amfani da su kawai don kiran wayan 911 ne da wasu tsofaffin wayoyin hannu na 4G a yanzu.
Masana a ɓangaren masana'antun gine-gine na Najeriya, sun koka kan yadda yak'in Rasha da Maƙociyarta Ukraniya ya shafi farashin kayayyakin gini a Najeriya.
Labaran Duniya
Samu kari