Labaran Duniya
An sake samun wata mummunar girgizar kasa da ta yi lalata da yawa a kasashen Turkiyya da Siriya a yau Litinin 20 ga watan Faburairun 2023. Hakan ya faru a baya.
Mutane sama da 44,000 sun rasa rayukansu sakamakon girgizar kasar da ta faru a kasashen Turkiyya da Syria. Yanzu kwanaki 3 kenan ana cigaba da aikiin ceto.
Saudi ta kama wasu mutane da ‘Yan Najeriya a halin yanzu. Zargin da Gwamnatin Saudi Arabiya take yi shi ne akwai mutane 40, 000 da suka saci hanyar shigo mata
Wani fasto yace ga garin ku nan bayan ya shafe kwana arba'in yana azumi. Faston yayi ƙoƙarin kwaikwayon azumin da aka ce Yesu Almasihu yayi ne a cikin bible
Lai Mohammed, Ministan Labarai da Ala'adu yace kwato kayayyakin tarihi da kasashen waje suka sace ne nasara mafi girma daya samu a matsayinsa na ministan Buhari
Jose Manuel Barroso ya zabi Muhammad Ali Pate daga Najeriya ya canji Seth Berkley a Gavi. Farfesa Pate likitan cututtuka masu yaduwa ne wanda ya kware a aikinsa
Hotunan wani 'dan Najeriya mai suna Wale Oladapo sun yadu a soshiyal midiya bayan ya bude gidan biredi bugun kato a kasar Canada.Yana da rasssa yanzu masu yawa.
Bill Gates, fitaccen biloniyan nan ya ci karo tare da fadawa tarkon soyayyar Mark Hurd, tsohuwar matar mamallakin Oracle bayan shekaru biyu da karewar aurensa.
Namibia kasa ce a Afrika wacce ke da mutane 2.5 miliyan amma ake amfani da kwaroron roba miliyan 45. Hakan yasa cutar kanjamau tayi karanci a fadin kasar duka.
Labaran Duniya
Samu kari