Labaran Duniya
A wata sanarwa ta bakin Antony Blinken, Gwamnati ta bayyana dalilian hana wasu zuwa Amurka ta hanyar hana su biza, haramcin za ta iya shafan iyalin mutanen.
Wata budurwa baturiya ta labarta yadda wan 'dan damfarar yanar gizo ya karbe kudaden mahaifiyarta da soyayyar bogi. Tace ya talauta su fiye da tsammaninsu.
Rahotanni daga ƙasar Gabon sun nuna cewa ministan harkokin kasashen waje na ƙasar ya kwanta dama yayin da yake jiran shiga taron majalisar Ministoci ranar Jumua
Kwararren zakaran kwallon kafa na kasar Portugal,ido rufe yana neman kwararren mai girkin da zai dinga biya N2.564m kowanne wata a sabon gidansa da yake ginawa.
Wani lamari mai tada hankali ya faru a jihar Pittsburg Pennsylvania da ke Amurka a yayin da jami'an yan sanda na SWAT suka gano gawar wani farfesa Iwuchukwu.
Lucile Randon, wacce aka fi sani da Siater Andre ita ce mutum da tafi kowanne 'dan Adam tsufa a duniya ta rasu tana da shekaru 118 a duniya a birnin Toulon.
Wani Malamin Majami'a a kasar Brazil, Felisberto Sampaio, tare da matarsa sun gamu da ajalinsu yayin da suka shiga Teku domin ceto dansu dake gab da nutsewa.
Rahotanni daga Nepal sun nuna cewa akalla mutane 16 suka rasa rayuwarsu lokacin jirgin sama makare da fasinjoji 72 ya yi hadari ranar Lahadi, ana kokarin ceto.
Bidiyon wata karamar yarinya da ta tashi cikin karnuka biyar ya ba jama'a mamaki. Ta koma rayuwa kamar karnukan inda ta ke tafiya kamar su da kafa da hannu.
Labaran Duniya
Samu kari