Kwara
Wani ma'aikatan Hukumar Inshorar Lafiya na Kasa, NHIS, a asibitin koyarwa na Jami'ar Ilorin, Olokose Oluwasola Ojo ya gamu da ajalinsa kwanaki shida kafin auren
Gwamnatin jihar Kwara, ta bada umarnin buɗe makarantu 10 da rikicin hijabi ya shafa a faɗin jihar a watannin baya, ta ce a buɗe su ranar Litinin 12 ga Afrilu.
Wanda ya kirkiro Cocin Living Faith da aka fi sani da Winners Chapel, Bishop David Oyedepo, ya shawarci Musulmai da su bar makarantun mishan na Kwara ga masu su
Rikicin hijabi da yaki ci balle cinyewa a jihar Kwara a jiya ya karu kuma ya sauya salo yayin da wasu da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai hari makarantu da.
Shugaban ƙungiyar kiristoci ta PFN ya kirayi gwamnan jihar kwara da ya yi taka tsantsan kada ya jefa kasar nan cikin babban yaƙi kan rikicin hijabi dake faruwa.
Gwamnatin jihar kwara ta umarci duk wsni malami da ke aiki a ɗaya daga cikin makarantu 10 da rikicin Hijabi ya shafa ya koma bakin aiki gobe 19 ga watan Maris.
Ƙungiyar kare hakkin musulmai (MURIC) tayi kira ga masu ruwa da tsaki da su dubi abunda ke faruwa a jihar kwara kan umarnin da kotu bayar musulmai su saka hijab
Ma'aikatar ilimi ta jihar Kwara ta soke hukuncinta na sake bude wasu makarantu 10 na jihar inda aka yi rikicin saka hijab cewar babbar sakatariyar ma'aikatar.
A wani taron manema labarai a garinsu na Oro, Mohammed a ranar Litinin ya ce jami'an da aka tura jihar domin sabuntar rijistar 'yan jam'iyyar da yi wa marasa.
Kwara
Samu kari