Kwankwasiyya
Dan majalisa a jihar Kano mai wakiltar mazabar Tarauni a majalisar Tarayya, Mukhtar Yerima ya yi nasarar kwato kujerarsa a kotun daukaka kara bayan ya rasa kujerarsa
Abba Kabir Yusuf ya garzaya kotu domin ya iya zama a kan kujerar Gwamna a Kano. Lauyan da yake kare Bola Tinubu a kotun zabe, Wole Olanipekun SAN zai tsayawa NNPP
A Kano, wasu masu neman auren da Hisbah za ta yi su na da ciki, wasu sun kamu da HIV. HISBAH ta ce za a iya la’akari da su idan sun jurewa shan magunguna.
Jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP) ta goyi bayan mutanen da suka yi zanga-zanga a Landan game da hukuncin kotun zaben gwamnan jihar Kano.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa 'yan kasuwa alkawarin kawo sauyi musamman a fannin rushe-rushe da gwamnati ke yi a jihar.
Kano - Gwamna Abba Kabir Yusuf watau Abba Gida-Gida ya amince da naɗin sabbin shugabanni guda 10 a wasu hukumomi daban-daban na gwamnatin jihar Kano.
Sanatan Kano ta Arewa ya batar da kusan N300m domin talakawa su yi karatun jami'a a Kano.tallafin za su taimaka masu wajen kudin mota da cin abinci.
Kungiya ta zargi Abba Yusuf da jam’iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) da daukar nauyin mutane a kasar waje domin yin zanga-zanga kan bangaren shari’ar Najeriya.
Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta ci taran Gwamna Abba Kabir Naira biliyan 30 kan rusau a filin Idi, za ta raba kudaden ga wandanda abin ya shafa.
Kwankwasiyya
Samu kari