Kwankwasiyya
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano (KANSIEC), ta kare matakinta na sanya kudaden siyan fom da tsada domin yin takara a zaben kananan hukumomin jihar.
Jam'iyyar NNPP ta sanar da kudaden da masu sha'awar tsayawa takara a zaben kananan hukumomin jihar Kano za su biya. NNPP ta sanya N600,000 a kujerar Ciyaman.
Gwamna Abba Yusuf ya ba da umarni na a gaggauta yin bincike kan zargin ba da kwangilar sayo magunguna ga kananan hukumomin Kano, bayan rahoton Dan Bello.
Dan Bello ya nuna an sabawa tsarin ba da kwangila, ana azurta kamfanin Novomed. Na kusa da Rabiu Musa Kwankwaso ya shiga badakalar N8bn a shekara.
Ana tuhumar Shehu Wada Sagagi da yin gaba da kayan abinci da za a raba a matsayin tallafi. A 2023 Sagagi ya zama shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin na Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa Manjo Janar M.I Idris mai ritaya a matsayin sabon kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ziyarci kungiyar kasar Qatar mai ba mutane tallafi domin kawo agaji jihar Kano, kungiyar ta yi alkawarin taimakon Kanawa.
Dan takarar gwamna a zaben jihar Ondo a jam'iyyar NNPP, Olugbenga Edema ya caccaki wadanda suka koma APC inda ya ce ba su san halin da jam'iyyar ke ciki ba.
Abba Kabir Yusuf na shan martani bayan batan takardun kotun Abdullahi Umar Ganduje da yace an yi a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Kano.
Kwankwasiyya
Samu kari