Kwankwasiyya
A jiya, an naɗa tsohon gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin jagoran jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP), The Nation ta ruwaito. The
Da alamun wasu jiga-jigan Kwankwasiyya a jihar Kano sun balle darikar yayinda suka yi zaman tattaunawa da tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ranar Talata
Kwankwaso ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da kafar yada labarai ta BBC, inda ya kara da cewa kungiyar siyasa da aka kaddamar kwanan nan; ‘National Movem
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Kano ya nemi jiga-jigan PDP su lallabo Kwankwaso matukar suna son PDP ta ci gaba da samun karbuwa a jihohin Arewacin Najeriya.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa bai ga wani aibu ba don dan siyasa ya sauya sheka zuwa wata jam’iyya, kasancewar hakan wani tsari ne na siyasa.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran darikar Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa kafin karshen watan nan zai fice daga jam'iyyar hamayy
Shugaban jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya nuna farin cikinsa kan sha'awar shiga jam'iyyarsu da mutane ke yi, yana mai cewa suna maraba da kowa amma
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta ce suna kan tattaunawa da tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Kwankwaso akan batun komawar sa jam’iyyar kafin zuwan z
Kano - Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Jagoran darikar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya shiga tsaka mai wuya kan yadda siyasar 2023 zata kasance.
Kwankwasiyya
Samu kari