Kwankwasiyya
Nada Muhammad Tajo Othman, tsohon jami'in kwastam dan shekara 66 matsayin shugaban kwamitin soshiyal midiya na tafiyar Kwankwasiyya ya janyo cece-kuce tsakanin
Tsohon gwamnan jihar Kano, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso , ya mika kansa ga hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau )EFCC).
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa tsohon gwamnan Kano kuma jagoran kwankwasiyya, Rabi'u Kwankwaso, ya kafawa APC wasu sharuɗda kafin komawa cikinta.
Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano, ya ki amsa gayyatar hukumar yaki da rashawa ta EFCC, a makon da ta gabata kamar yadda Premium Times ta ruwaito.
Siyasar Kano sai Kano inji mutanen Kano, a wajen babban taron da APC ta gudanar yau a jihar, manyan jiga-jigan tawagar kwankwasiyya sun tuba, sun koma APC.
Hargitsin cikin gida ya fara tsakanin mabiyan kungiyar Kwankwasiyya dake jihar Kano. Hakan ta faru ne sakamakon rabon kayan abinci na azumi na miliyoyin naira.
Gidauniyar cigaba ta Kwankwasiyya (KDF) ta yi bayanin cewa ta tura a mutum 370 karatun digiti na biyu da na uku a jami'o'in kasashen ketare don ta basu damarsa.
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya shirya yin aiki a 'matakin ƙasa' bayan kammala wa'adinsa a 2023,
Wasu Matasan Kano da gidauniyar Kwankwasiyya ta aika karatu, sun dawo gida da Digirgir. Rabiu Kwankwaso ya ce sai da ya sa kadarorinsa a kasuwa a dalilin haka.
Kwankwasiyya
Samu kari