Kwankwasiyya
Farkon wannan makon ne Babban Mai Binciken Kuɗin PDP na Jihar Gombe, Honorabul Mahmoud Mohammed Wafa ya fice daga jam’iyyar, ya koma NNPP mai alamar kayan dadi.
Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya ce idan har ya ci zaben shugaban kasa na 2023, dalibai za su dena biyan kudin JAMB, NECO da WAEC
A wata hira da aka yi, Rabiu Kwankwaso ya yi bayanin matsalarsa da Peter Obi da kuma yadda yakin zaben su yake tafiya, ya ce su za suyi nasarar karbe mulki.
‘Dan takaran kujerar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP a zabe, Rabiu Kwankwaso ya yi wa Olusegun Obasanjo da Edwin Clark raddi a kan Peter Obi da suke marawa baya.
Sanata Chris Ngige yace wadanda ke neman shugabancin kasa sun dace. Ministan kwadagon ya kauracewa yakin neman zaben APC domin duk ‘yan takaran 2023 na shi ne
A jiya Rabiu Musa Kwankwaso ya amince da kwamitin da zai taya shi yakin zabe a NNPP.Kwamitin na PCC ya kunshi shugabanni, majalisar BOT, da kananan kwamitoci.
A hira da Kashim Shettima a shirin fashin baki na 01/01/23, an ji Shettima ya ce ba zai zagi Rabiu Kwankwaso ba domin ya yi aiki a Kano a lokacin yana Gwamna.
Bincike da aka yi kan bidiyon da ya bazu da sunan cewa dan takarar shugaban kasa na NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ne ya fadi wurin kamfen ya nuna ba shi bane.
Tsohon Daraktan yakin neman zaben Muhammad Inuwa Yahaya na Jihar Gombe a zabukan shekara ta 2011 da 2015, Musa Zubairu, ya fice daga jam’iyyar APC ya koma NNPP.
Kwankwasiyya
Samu kari