Kwankwasiyya
Jam’iyyu za su so su hana Jam’iyyar NNPP samun nasara a Kano. Rahotanni na zuwa cewa matasa da magoya bayan APC da LP suna ta yin zaman siyasa na musamman.
Ana zargin iyalan Gwamna suna taka rawar gani wajen tafiyar da mulki a Gwamnatin Abdullahi Ganduje, Abba Kabiru Yusuf na NNPP yace zai soke ofishin matar Gwamna
Wasu Kansiloli a Kaduna sun koma Jam’iyyar NNPP. ‘Yan siyasar sun fito ne daga mazabun Kawo, Liman, Unguwar Dosa da kuma Shaba duk a yankin Kaduna ta Arewa.
Da yake bada labarin samun takararsa a jam'iyyar NNPP, Isaac Idahosa yace bai taba tunanin zai samu takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar adawar ba.
Abdullahi Ganduje ya amince a kara kudi domin a kammala titi a Kwankwaso. Titin da ake yi a karamar hukumar Madobi zai taimakawa mutanen tsohon Gwamnan Kano.
Rabiu Musa Kwankwaso ya isa kasar Amurka cikin koshin lafiya. Sanata Kwankwaso mai takarar shugaban kasa a NNPP ya sanar da cewa za ayi taron ne a Washington DC
Za a sa hannu a kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin masu neman Gwamna a Kano, amma an ji sai an kamo Shugaban APC sannan Abba Gida-Gida zai sa hannunsa.
dan Takarar shugaban kasa a Jam'iyyar nnpp a nigeria engr rabi'u musa kwankwaso na ziyara a kasashen turai domin noyan goyan baya tare da tuntuba da jin ba'asi.
‘Ya ‘yan Jam’iyya sun ce a canza ‘Dan takaran Gwamnan Kaduna. ‘Yan jam’iyyar hamayyar sun yi zanga-zanga saboda ba su goyon bayan Sanata Suleiman Othman Hunkuyi
Kwankwasiyya
Samu kari