Kwankwasiyya
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, 'dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar NNPP, ya sanar da cewa kura-kurai da rashin shugabanci Nagari ke addabar Najeriyaa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya gamu da cikas yayin da yan NNPP kimanin 700,000 suka fita suka koma jam'iyyar PDP.
Idan Rabiu Kwankwaso ya kammala kamfe a gari, ya kan je har fada domin ya gaida Sarki. Bayan gangamin NNPP, Kwankwaso sun ziyarci fadar Sarkin Karshi a jiya
Shugaban kamfe na NNPP a Arewa maso gabas, Babayo Liman ya bada sanarwar shiga PDP. Liman ya fadawa magoya bayansa a jihohin yankin su goyi bayan Atiku Abubakar
Dan takarar gwamnan jihar Kano a APC, Nasiru Yusuf gawuna yace shi baiga wata rashawa ko cin hanci da ake fada akwai a gwamnati ba, kamar yadda wasu suke fada
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar New Nigerian Peoples Party, Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso, ya fara yakin neman zaben NNPP a jihar Bauchi, arewa maso gabas.
Bayani ne aka yi dalla-dalla a kan yadda ‘Yan Takaran APC, PDP, NNPP da LP a zaben shugabancin kasa za suyi wa kuri’un da ake da su a Kano rubdugu da wawa.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, ya samu tarba ta musamman a wajen al'ummar jihar Plateau, sun fito kwansu da kwarkwatarsu sun tarbeshi a jiya
Bayan ta je kotu, Jam’iyyar NNPP ta maye gurbin irinsu Sanata Ibrahim Shekarau da wasu ‘Yan takara da suka canza sheka. A ciki har da wanda ya saida takararsa.
Kwankwasiyya
Samu kari