Kwankwasiyya
Gwamna Abba Kabir ya bayyana cewa gwamnatinsa na bukatar Naira biliyan shida don samar da kujerun zama a makarantun firamare da sakandare don inganta ilimi.
A yammacin talata, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar duba aikin babban titin Wuju-Wuju dake cikin birnin Kano, ya sha alwashin karasa aikin a Satumba.
Gwamnatin Kano ta bankado wata badakalar makudan kudade a hukumar Samar da Kayan Noma, KASCO a jihar kan karkatar da Naira biliya 4 da aka ware don harkar noma.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ba da umarnin bude cibiyoyin koyan sana'o'i da tsohon gwamna Umar Ganduje ya rufe a lokacin mulkinsa a jihar.
Akwai inda shugaban kasa ya zabi Minista, amma manyan jihar su ka nuna ba su yarda ba. Sabanin siyasa da shari’ar da ba a kammala a kotun zabe ba sun jawo haka.
Tun da Abdullahi Adamu ya yi murabus, ana bukatar APC ta samu sabon shugaban jam’iyya, a wurin wasu ‘Yan Arewa, babu wanda ya dace illa Dr. Abdullahi Ganduje.
Bayan Abdullahi Adamu ya ajiye mukaminsa a APC, ya bar katon gibi a NWC. Abdullahi Umar Ganduje ba da wasa yake yi wajen zama sabon shugaban APC a Najeriya
An samu labari cewa Alhaji Salihu Luman ya rubutawa PGF wasika, yana mai kira ga Gwamnonin APC a kan abubuwan da ke faruwa na ba Abdullahi Ganduje shugabanci.
Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta umarci Gwamna Abba Kabir Yusuf ya biya diyyar N2m ga wasu mutane biyu da aka rusawa muhalli ba bisa ka'ida ba.
Kwankwasiyya
Samu kari