Kwankwasiyya
Za a ji wasu sun shiga hannun ‘Yan Sanda bayan an yi amfani da fasahar zamani, ana cafke masu ihun a tsige Sarki Aminu Ado Bayero a mulkin Abba Kabr Yusuf.
Shugaban APC ya yi magana kan alakar Gwamnonin da Mataimakansa. Abdullahi Umar Ganduje ya ce Mataimakin Gwamna tamkar tayar da ake daukowa ne idan an yi faci.
Za a ji cewa Mataimakin shugaban majalisar wakilai a Najeriya, Hon. Ben Kalu ya roki shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kara yawan kujerun Ministocin kudu maso gabas
Tsohon Kwamishinan Kano ya zama babban Hadimin Abdullahi Umar Ganduje a Sakatariyar APC. Malam Muhammad Garba ya zama shugaban ma’aikata watau COS a APC ta kasa
Sanatan Kano ya tallafawa yara 200 da kudin makaranta a sakamakon karin kudin jami’a. Rufai Hanga ya dauki dawainiyarsu ne domin ganin yadda aka kara kudi.
Wani jigo a jam'iyyar NNPP ya kare ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar, Injiniya Dakta Rabiu Musa Kwankwaso dangane da zarge-zargen da wasu shugabannin.
Alhaji Abba Kabir Yusuf ya nada mukamai da-dama a farkon makon nan. Mai girma Gwamna ya bayyana cewa ya bada mukaman ne domin jawo matasa cikin gwamnatin Kano.
Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin shugabannin hukumomin gwamnati. Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce a cikin wadanda aka ba mukamai akwai Dr. Maigari Indabawa
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya rantsar da mace ta farko, Dije Audu Aboki a matsayin shugaban alkalan jihar, Abba ya nemi goyon bayanta a harkokin rusau
Kwankwasiyya
Samu kari