Zaben jihohi
Legit.ng Hausa ta kawo maku tarihin rayuwa da siyasar Sanatan Kogi ta Yamma Smart Adeyami. Mun zayyano duk abin da ya kamata ka sani game da wanda ya doke Dino Melaye.
Adams Oshiomhole, shugaban jam’iyyar APC ta kasa, ya kwatanta Yahaya Bello, gwamnan jihar Kogi da ‘babban dodo’ fiye da David Lyon, zababben gwamnan jihar Bayelsa. A yayin tattaunawa da manema labaran gidan gwamnati bayan ya gabat
'Yan dabar da ake zargin sun hana mutanen yankin kaiwa matar taimako sakamakon harbin da suka dinga wanda tsorata mutane duk suka tsere. Hankulan 'yan daban bai kwanta ba har sai da suka ga gidan ya kone kurmus.
Tsohon Gwamna Fayose ya fadi abin da ya faru a zabukan da aka yi, ya na mai ya jefawa Jami’an tsaro da INEC mummunan zargi a zaben Gwamnoni Kogi da Bayelsa.
Dino Melaye, dan takarar kujerar sanatan yankin Kogi ta yamma karkashin jam'iyyar PDP, ya ce bai aminta da sakamakon zaben da hukumar zabe mai zaman kanta ta fitar ba.
Wani Malamin zabe da ya yi aiki a jihar Kogi ya tona asirin magudin ‘Yan siyasa. Wannnan Malamin zaben da aka ba makudan cin hanci a Kogi ya fito ya fasa kwan rashawar N50000 da ya karba.
Tun kafin hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sakamako na karshe a zaben kujerar Sanatan jihar Kogi ta yamma, dan takarar jam'iyyar PDP, Sanata Dino Melaye, ya ce ba zasu amince da sakamakon zaben ba. A wani faifan bid
Gwamnan jihar Kogi, kuma dan takarar shugabancin gwamnan jihar Kogi karkashin jam'iyyar APC, Yahaya Bello, ya bayyana a wanda ya lashe zaben jihar a karamar hukumar Ijumu ta jihar Kogi.
Gwamnan jihar Kogi kuma dan takarar jam’iyyar APC, Yahaya Bello, ya maka abokan adawarsa, Musa Wada na jam’iyyar PDP da Natasha Akpoti ta jam’iyyar SDP a akwatin da ya kada kuri’a. Akwatinsa ne mai lamba 11 da ke gundumar Okene-Eb
Zaben jihohi
Samu kari