Zaben jihohi
Gabanin zaben Ekiti, an kama wasu 'yan daba dauke da makamai sun nufi jihar, inda aka kama su da muggan makamai. A halin yanzu dai suna hannun sojojin Najeriya.
Tsohon ɗan takarar gwamna kuma babban jigon APC a jihar Ekiti ya sanar da ficewarsa daga jam'iyya mai mulki, yace zai nemi tikitin takarar gwamna a jam'iyyar AC
Gwamnonin Najeriya da ke karkashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a yau za su yi tar a garin Fatakwal na jihar Ribas domin tsara zabe mai zuwa.
Wasu jiga-jigan siyasa a jihohinsu sun bayyana aniyarsu ta tsayawa takarar gwamna. Legit ta tattaro muku wadannan 'yan siyasa da suke hangen kujerun gwamna.
Gwamnatin jihar Gombe ta yi sabbin nade-nade, inda ta nada sabon babban alkalin jihar da kuma wasu hadiman gwamna har mutum hudu. Gwamna ya yi bayani a taron.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ,ta bayyana adadin kudaden da take bukata domin yin aikin zaben 2023 yadda ya dace. Ta ce kudin zai taimaka ayi aikin.
Dan takarar APC a zaben gwamnan Anambra ya bayyana matsayarsa kan hukuncin kotu kan soke shi cikin masu takara a zaben gwamnan Anambra da ya gudana a jihar.
Wata kotu a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa, ta soke kasancewar dan takarar jam'iyyar APC a zaben da ya gudana a jihar Anambra. Kotun ta bayyana da
Gwamnatin jihar Ekiti ta bayyana cewa dakataren ta, Biodun Oyebanji, ya mika takardaɓ murabus daga kan mukaminsa, kuma gwamna Fayemi ya amince da bukatarsa.
Zaben jihohi
Samu kari