Zaben jihohi
Kungiyoyin kasashen waje sun ce Hukumar INEC ba tayi kokarin da aka sa rai a zaben 2023 ba. Wadannan kungiyoyi sun ce INEC ta jawo alamar tambaya a zaben bana.
Jam’iyyar PDP mai hamayya a Kaduna ta raba wasu ‘yan APC da kujerun majalisa a zaben bana. A Sabon Gari, Sadiq Ango Abdullahi ya doke Hon. Garba Datti Muhammad.
Wasu masu neman kujerar gwamnan Kano daga jam'iyyu uku sun jingine burinsu, sun ayyana goyon bayansu ga ɗan takarar jam'iyyar SDP, Sha'aban Sharada a zaben 2023
Majalisar ɗinkin duniya ta bayyana shakkun da take da su kan yiwuwar a gudanar da zaɓuka a Najeriya. Ofishin majalisar na Najeriya shine ya bayyana shakkun UN
A jihohin Najeriya, an sha samun lokuta mabambanta da ake kai hari kan ofishin hukumar zaben INEC. An tattara wasu da za a iya dage zaben bana saboda su kawai.
Za a ji labarin yadda Shugaban Jam’iyya APC da ‘Dan takaran kujerar Gwamna suka gamu da hadari a mota, amma Ubangiji ya nuna masu aya, domin duk sun kubuta.
Tijjani Jobe, Abdulmumin Jibrin. Nasiru Danfaranshi Ali Madaki, Maliki Kuliya, Namadi Dala, Jamilu Ahmad, Wada AA Rano, da su Garba Hungu sun ba NNPP gudumuwa.
Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida shi ne 'dan takarar gwamnan Kano a NNPP. Sirikin Kwankwason yayi karatu har zuwa matakin digiri na biyu.
Wasu 'yan daban sun kai farmaki kan tawagar kamfen din Gwamna Makinde na jihar Oyo.Sun dinga jifa tare da harbi inda suka lalata wasu daga cikin motocin kamfen.
Zaben jihohi
Samu kari