Jerin Yan Takarar Gwamnan Jiha da Mataimakansu Karkashin Jam'iyyar PDP

Jerin Yan Takarar Gwamnan Jiha da Mataimakansu Karkashin Jam'iyyar PDP

Yanzu saura mako guda a gudanar da zaben gwamnonin Najeriya a jihohi 28

Hukumar gudanar da zaben kasa mai zaman kanta watau INEC ta dage zabukan gwamnonin da yan majalisar jiha da mako guda.

Wannan ya biyo bayan hukuncin kotun da ya amince suyi wani sauye-sauye a na'urar BVAS.

Legit ta tattaro muku jerin yan takara kujerun gwamna a jihohinsu dake karkashin lemar jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP.

Yan takaran gwamna karkashin PDP

Jihar Abia

Ikonne Uchenna (Dan takaran Gwamna)

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

Igwe Phillip Okey (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Adamawa

Umaru Ahmad Fintiri(Dan takaran Gwamna)

Farauta George (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Akwa Ibom

Eno Umo Bassey (Dan takaran Gwamna)

Akon Etim (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kara karanta wannan

Gwamna Masari Ya Sake Korar Masu Rike Da Mukaman Gwamnati 3 A Katsina

Bauchi

Bala Mohammad Abdulkadir (Dan takaran Gwamna)

Jatau Mohammed Auwal (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Benue

Uba Titus (Dan takaran Gwamna)

John Ilodu (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Jam'iaa
Jerin Yan Takarar Gwamnan Jiha da Mataimakansu Karkashin Jam'iyyar PDP

Borno

Aliyu Jajari Mohammad (Dan takaran Gwamna)

Kida Saleh Ahmed (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Cross River

Onoh Sany Ojang (Dan takaran Gwamna)

Ambrose Emana (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Delta

Sherrif Francis (Dan takaran Gwamna)

Onyeme Monday (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Ebonyi

Chukuwma Ifeanyi (Dan takaran Gwamna)

Igwe Paulinus (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Enugu

Mbah Peter Ndubusi (Dan takaran Gwamna)

Ifeanyi Martins (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Gombe

Jibrin Mohammed Barde (Dan takaran Gwamna)

Danlele Timothy (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Jigawa

Mustapha Sule Lamido (Dan takaran Gwamna)

Ibrahim Babandi (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kaduna

Isah Ashiru (Dan takaran Gwamna)

John Ayuba Markus (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kano

Muhammad Sadiq Wali (Dan takaran Gwamna)

Suleiman Yusuf Bello (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kara karanta wannan

Gwamnan Bauchi: Duk da Yana PDP, Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai Ya Ayyana Goyon Baya Ga Dan Takarar APC

Katsina

Yakubu Lado (Dan takaran Gwamna)

Ahmad Aminu Yar'adua (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kebbi

Bande Aminu (Dan takaran Gwamna)

Salihu Bui Samaila (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kwara

Abdullahi Shaibu Yaman (Dan takaran Gwamna)

Gbenga Peter Makanjuola (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Lagos

AbdulAzeez Adediran (Dan takaran Gwamna)

Funke Akindele (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Nasarawa

David Ombugadu (Dan takaran Gwamna)

Usman Yanaya Ohinoyi (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Niger

Liman Isah Kantigi (Dan takaran Gwamna)

Gwomna Samuel (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Ogun

Ladi Adebutu (Dan takaran Gwamna)

AbdulKabir Akinlade (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Oyo

Seyi Makinde (Dan takaran Gwamna)

Lawal Adebayo (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Plateau

Caleb Manasseh (Dan takaran Gwamna)

Piyo Josephine (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Rivers

Siminilayi Fubara (Dan takaran Gwamna)

Odu Ngozi (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Sokoto

Umar Saidu (Dan takaran Gwamna)

Umar Attahiru Bafarawa (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Taraba

Kefas Agbu (Dan takaran Gwamna)

Abdullahi Aminu Alkali (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kara karanta wannan

Muhimman Abubuwa 10 Game Da Nasiru Yusuf Gawuna Dan Takarar Gwamnan Kano Na APC

Yobe

Abdullahi Sharif (Dan takaran Gwamna)

Abubakar Sadiq Sharif (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Zamfara

Lawal Dauda (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Mallami Mummuni Mani (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Asali: Legit.ng

Online view pixel