Zaben jihohi
Jami'an jam'iyyar APC sun sha dakyar a hannun wasu 'yan daba a jihar Imo, a lokacin da su ke sayen kuri'u. Yan daban, sun bude wuta, daga bisani suka sace kudin.
Yanzu nan labari ya zo cewa Hukumar INEC ta bada sanarwar dakatar da zaben sabon gwamna a wasu daga cikin bangarorin jihar Kogi kamar yadda wasu su ke kira.
Yayin da ake ci gaba da kada kuri'u a jihar Kogi, dan takarar jam'iyyar PDP a jihar, Sanata Dino Melaye ya kauracewa zaben da zargin an tafka magudi a zaben.
Jam'iyyar PDP ta lashe zabe a akwatin farko da aka fara sanar da sakamakon zabensa a jihar Imo. Wannan nasarar, tuni dan takarar gwamnan jihar na PDP ya hasasho ta.
Kotun ɗaukaka kara mai zama a Abuja ta kori wata sabuwar ƙarar da aka nemi haramtawa ɗan takarar APC a jihar Bayelsa, Sylva shiga zaben Gwamna gobe Asabar.
Yayin da ake ci gaba da zaben gwamna a jihar Bayelsa, dan takarar jam'iyyar APC, Timipre Sylva ka iya samun matsala a zaben saboda wasu matsaloli a jam'iyyar.
Wasu wakilan jam'iyya sun dakatar da 'yan sanda daga yin rakiyar wasu jami'an hukumar zabe wajen kai kaya a rumfar zabe, jihar Imo. Yan sandan sun yi harbe-harbe.
Dan takarar gwamnan jihar Kogi karkashin jam'iyyar PDP ya zargi hukumar zabe ta kasa da boye takaradar rubuta sakamakon zabe. An dakatar da kada kuri'a a wani yanki.
Hukumomin sojojin Najeriya sun kama wasu mutane a cikin wasu bakaken motoci da ake zargin za su kawo hargitsi ne a jihar Kogi yayin da aka fara zabe.
Zaben jihohi
Samu kari