Zaben jihohi
Wani mai fashin baki kan al'amuran siyasa, Ofoegbu ya ce babu abin da zai dakatar da Uzodinma daga sake zama gwamnan jihar Imo. Uzodinma na neman tazarce.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a jihar Legas ta yi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Enugu, ta tattabar da nasarar Gwamna Peter Mbah na PDP.
Muhimman abubuwa da ya kamata a sani game da yar takarar gwamna a jam’iyyar Zenith Labour Party (ZLP)Hon. Fatima Taiye Suleiman – mace tilo a zaben jihar Kogi.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kogi ta gargadi masu shirin zuwa Kudancin Najeriya da su nemo wata hanyar saboda dokar hana zirga-zirga a jihar Kogi.
Zaben Imo 2023, duba sunayen tsofaffin gwamnoni yayin da APC, PDP da Labour Party ke shirin fafatawa a zaben gwamnan jihar Kudu maso Gabas a ranar Asabar.
Rundunar 'yan sanda a jihar Bayelsa ta tarwatsa mata ma su zanga-zangar neman cire kwamishinan 'yan sanda a jihar, Tolani Alausa daga mukaminsa kafin zabe.
Dino Melaye, dan takarar gwamna a zaben gwamnan jihar Kogi ya yi alkawarin gina otal na alfarma a kan ruwa don jawo hankalin ma su zuba hannun jari.
Sanata Samuel Nnaemeka Anyanwu, ɗan takarar Gwamna a inuwar jam'iyyar PDP ya musanta rahoton da ke yawo cewa ya hakura da shiga takara a zaben gobe.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihohin Kogi da Bayelsa da Imo, masana sun yi martani kan wanda zai yi nasara musamman a jihar Kogi.
Zaben jihohi
Samu kari