Zaben jihohi
Kwamishinan INEC a jihar Adamawa da aka dakatar, Hudu Yunusa-Ari ya ce bai yi nadamar bayyana Ai'sha Binani a matsayin wadda ta lashe zaben gwamnan jihar ba.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar Bauchi, Abubakar Baba Sadique, na sa ran ƙwato nasarar sa a gaban kotun ƙararrakin zaɓe.
Hudu Ari ya ce sam ba Fintiri ne ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa ba, ya ce Binani ce ta lashe zaben don haka bai aikata laifi wajen sanar da ita ta ci ba.
Zabebben shugaban kasa a Najeriya ya bayyana dan takarar da ya amince dashi ya gaji Yahaya Bello a zaben gwamnan Kogi da ke tafe a watan Nuwamban mai zuwa.
Biyu daga cikin ƴan takarar gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a zaɓen fidda gwanin gwamnan jihar Kogi, na neman kotu ta soke zaɓen fidda gwanin
Gwamna Bello Matawalle ya tafi kotu, ya ce zai koma kan mulki bayan ya kai karar PDP. Wani Hadimin Gwamnan Zamfara ya nuna su na masu sa ran APC tayi galaba
Kotun ɗaukaka ƙara ta bayar da umurnin a koma birnin tarayya Abuja da domin ci gaba da sauraron ƙararrakin zaɓen Ebonyi. Babbar alƙaliyar kotun ta umurci hakan.
Jam'iyyun PDP da ADC sun shigar da ƙara sun ƙalubalantar nasarar da gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya samu a zaɓen gwamnan jihar na ranar 18 ga watan Maris.
Za a fafata zaɓen gwamna jihar Kogi a ranar 11 ga watan Nuwamba 2023. Jam'iyyun PDP, APC da LP duk sun fitar da ƴan takarar da za su wakilce su a zaɓen gwamnan.
Zaben jihohi
Samu kari