Labaran garkuwa da mutane
Hukumar tsaro da jihar Ondo da ake fi sani da Amoketun Corp, ta ceto Fulani makiyaya biyu da 'yan uwansu makiyaya suka yi garkuwa da su, The Punch ta ruwaito.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da shugaban makaranta, mataimakinsa da kuma wasu malamai uku a kan hanyar Auga-Ise a jihar Ondo ranar Alhamis da yamm
Miyagun yan bindigan da suka tare hanyar Kaduna zuwa Abuja sun nemi iyalan jami'in ɗan sandan dake tare da jigon APC da suka kashe, sun ce akawo kudin fansa.
Wasu 'yan bindiga sun farmaki wasu manoma a jihar Kogi, sun hallaka mutum daya tare da sace wasu da dama daga cikinsu. A halin yanzu ana ci gaba da bincike.
Masu garkuwa da mutane sun sace matafiya su biyar a hanyar Beji - Mante yayin da suke dawowa daga kasuwa a jihar Niger. Wani mazaunin garin da ya bada rahoton y
Rundunar 'yan sandan Nigeria a jihar Ekiti sun kama wata matar aure da ta shirya yin garkuwa da kanta sannan ta bukaci mijinta ya biya N50,000 kudin fansa, ta c
'Yan sandan jihar Ogun sun kama wasu mutane biyar cikin wasu gungun masu garkuwa da mutane da ke adabar Obadda Oko da kewaye a karamar hukumar Ewekoro dake Ogun
Harin yan bindiga da ya faru ranar Lahadi a kan baban hanyar Kaduna zuwa Abuja, ya rutsa da wani tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Sagiru Hamidu.
Wasu yan ta'adda da ake tsammanin mayakan kungiyar Boko Haram ne sun yi awon gaba da yan mata 22 a Kauyen kurebe dake karamar hukumar Shiroro, jihar Neja .
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari