Labaran garkuwa da mutane
Hedikwatar tsaro ta ce ‘yan ta’adda 4,770 da suka kunshi manya maza 864 da mata 1,415 da kananan yara 2,490 ne suka mika wuya ga sojojin Najeriya tsakanin ranak
A yau 29 ga watan Yuni ne rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar karbar akalla 'yan ta'addan Boko Haram 314 da suka mika wuya a karamar hukumar Bamata jihar Born
Budurwar nan da ta kitsa labarin ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da ita, ta gurfana a gaban kotu. Ameerah Sufyan ta amsa laifuffukan da ake zargin ta da aikatawa.
Gwamna Bello Matawalle, a ranar Talata, ya rattaba hannu kan wata sabuwar doka ta yaki da yan bindiga da laifuka masu alaka a jihar. A karkashin dokar, wacce ta
Rundunar jami'an tsaron NSCDC reshen jihar Gombe a ranar Talata, 28 ga watan Yuni ta kama ‘yan mata akalla 20 da samari 14 da suka hada da yara kanana da ake za
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum a jihar Zamfara, Suleiman Abubakar Gumi, a jiya ya ce ‘yan bindiga sun kori sama da al’ummomi 30 a jih
Yan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban babban asibitin Dansadau, Dr Mansur Muhammad. Garin Dansadau na a karamar hukumar Maru kimanin kilo mita 100 daga Gusau.
Kwamishinan yada labarai na jihar, Ibrahim Dosara ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawa a ranar Litinin, 27 ga watan Yuni, inji rahoton Daily Trust a yau.
An yi garkuwa da wani sabon jami’in ‘yan sanda (DPO) da aka tura zuwa Birnin Gwari a Jihar Kaduna, daidai lokacin da yake hanyar kama aikinsa daga inda aka tura
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari