Labaran garkuwa da mutane
Gwamnatin tarayya ta yi tsokaci cewa, kama mawallafin jaridar Desert Heral, Alhaji Tukur Mamu ba zai kawo tsauko ga tattaunawar sakin fasinjojin jirgin kasa.
'Yan bindiga a jihar Neja sun kashe wani dan banga sun kuma raunata wani da harbin bindiga a yankin Ebbo ya karamar hukumar Lapai a jihar Neja a Arewacin Najer
Bayan ‘yan kwanaki a hannun ‘Yan bindiga, Sarki ya sha da kyar a daji. Eze Jewel Ndenkwo Sarki ne a karamar hukumar Nkwerre a jihar Imo, wanda aka sace a Owerri
Rahoton Premium Times ya ce, ‘yan sanda a jihar Kwara sun ceto wata mata da danta da aka sace bayan wani dauki ba dadi tsageru a wani aikin ceto da ‘yan sanda.
Rundunar ‘yan sanda na reshen jihar Edo su hallaka ‘yan bindiga a Uhunmwonde. Wani abin farin cikin shi ne an ceto wani jariri da suka sace, an maidawa uwarsa.
Yan bindigan da suka sace wani mai martaba sarkin Isiala Umudi da ke jihar Imo, Eze Joel Ndenkwo, sun kira, sun nemi a biya naira miliyan 200 kafin su sako shi.
An Likita a asibiti a jihar Kwara da laifin kashe marasa lafiya. Idan Likitan ya kashe marasa lafiya ta hanyar allura, ya kan dauke motocinsu domin ya saida.
Sojojin Najeriya sun ceto wasu mutum shida daga hannun masu garkuwa da mutane a yankin Kangin Kadi dake karamar hukumar Chikun, ciki har da karamar yarinya.
Jirgin sojojin saman Najeriya na Super Tucano ya gano wani asibiti da 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram ke jinya tare da iyalansu a Sambisa, ya ragargaji asibitin.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari