Labaran garkuwa da mutane
Yan sanda sun kama wani matashi mai shekara 19 a Jihar Adamawa, Isreal Emmanuel saboda shirya garkuwa da kansa tare da karbar Naira miliyan 1 na fansa daga maha
Da sanyin asubar Juma’a aka ji ‘yan bindiga sun aukawa wani kauye da ke garin Zurmi a Zamfara. Daga cikin wadanda suka fada hannun ‘yan bindiga har da Mai gari
Mutanen da zuwa yanzu ba a san adadinsu ba, sun fada hannun masu garkuwa da mutane a hanyar nan ta Legas zuwa Ibadan. Wannan lamarin ya auku ne ba da dadewa ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya bukaci 'yan Najeriya da su kwantar da hankali, amma su kasance a ankare kan shawarwarin tsaro da kasashen turai
An samu karin kasashe da suka ce akwai yiwuwar a kai hare-hare a Najeriya. Jihohin da aka ce ayi hattara da su sun hada da Filato, Neja, Kogi, Abia da Delta.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da tsohon SSG a jihar Enugu, Dakta Dan Shere, da wasu mutane da dama ranar
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da matafiya cikinsu harda ɗaliban jami'an UNN dake hanyar koma wa makaranta bayan janye yajin aikin ASUU na tsawon
Hafsat Baba, kwamishinar ayyukan jama'a ta jihar Kaduna ta bayyana cewa, yana da matukar muhimmanci a magance wasu matsaloli da suka dumfaro mata a jihar...
A cikin watanni 15 da suka wuce, Nyesom Wike ya dauki N2bn daga dukiyar Ribas ya taimakawa Jihohi 5. Jihohin da aka ba tallafi sun hada da Sokoto da Kaduna.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari