Labaran garkuwa da mutane
Wasu masu garkuwa da mutane kimanin su 10 sun kai hari wani masallaci a Jalingo, babban birnin Jihar Taraba a ranar Alhamis. Maharan sun kashe mutum daya sun ku
Hukumar NDLEA ta kinkimo wani Emeka Ezenwanne da aka samu da kwayoyi domin ya bada shaida a kan dakarun IRT a kotu. Mai bada shaidan ya bayyana yadda aka yi.
Kotun majistare ya bada umarni a tsare ‘dan takaran LP. Alkali ta saurari zargin da ake yi wa Linus Okorie, ta kuma bada umarnin a tsare ‘dan takaran a kurkuku.
Rundunar yan sandan Bauchi ta bayyana cewa jami'anta da ke sintiri sun cika hannu da matashi dan shekaru 20 wanda ake zaton mai garkuwa da mutane ne a jihar.
Yayin da ake yakin neman zabe sai aka ji an yi Garkuwa da Tsohon ‘Dan Majalisar Tarayya da Wani ‘Dan Takaran Sanata na mazabar Kudancin Ebonyi a jam'iyyar LP
Za ku ji asalin dalilin fito da tsofaffin mayakan Boko Haram daga gidan yarin kirikiri. Shugaban Hafsun Tsaro ya yi wannan bayani bayan taron majalisar tsaro.
Yan bindiga sun sace wani babban jami'in dan sanda mai suna Abdulmumini Yusuf a daren ranar Talata a garin Ogidi a karamar hukumar Ilori ta Yamma a Jihar Kwara.
Kungiyar PTAN tayi magana bayan an ga daliban makarantar Gwamnatin Yauri dauke da makamai a bidiyo. ‘Yan bindiga na yunkurin aurar da ‘Yan makarantar a yanzu.
An kama wasu maza uku kan zargin garkuwa da tsohon mai gidansu, Ifeanyi Olayinka bayan ya sallame su daga aiki a Ijebu-Ode, Jihar Ogun. An kama wadanda ake zarg
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari