Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Kungiyar kare hakkokin tattalin arziki ta SERAP ta yi barazanar daukar matakin shari'a a kan gwamnatin tarayya kan shirin kafa dokar amfani da shafukan sada zumunta.
A yayin da ake ta fama da matsalar tsaro a Abuja, an kama wasu jami’an ‘yan sanda bisa zargin karbar naira miliyan 29.9 da karfin tsiya daga hannun wani dan kasuwa.
Shugaban kamfanin Meta, Mark Zuckerberg yanzu ya zama mutum na hudu a jerin attajirai a duniya, inda ya zarce wanda ya kafa Microsoft, wato Bill Gates.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da neman wasu shahararrun yan TikTok su shida a jihar. Hukumar na nemansu ne bayan sun aikata sabuwar badala.
Bidiyon wata yarinya yar makaranta ya dauki hankula, bayan an nuna ta tana yin sallah a kan hanya. Yarinyar ta yi amfani da jakarta a matsayin tabarma.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun sace Folorunsho tare da mahaifiyarta da 'yan uwanta uku mako biyu baya. An tsinci gawar ta ne tare da ta Nabeeha.
An bayyana yadda wasu 'yan damafara suka damfari wani sanatan Najeriya makudan kudade tare da abokansa bayan da suka sace masa manhajar a wayarsa.
Hukumar Sadarwa a Najeriya, NCC ta shirya dakatar da masu amfani da layukan GLO kiran masu MTN saboda basukan da ke tsakaninsu da GLO bai biya ba.
Wani matashi ya bayyana yadda soyyayar da yake yi wa budurwarsa ta sanya shi ya rasa gidansa a Abuja. Masu amfani da yanar gizo sun yi masa kaca-kaca.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari