Jihar Kebbi
An samu asarar rayuka a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Kebbi. Hatsarin wanda ya ritsa da motar tirela ya salwantar da rayukan mutum 11.
Wani rikicin manoma da makiyaya da ya barke a ƙaramar hukumar Suru ta jihar Kebbi ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutum biyu tare da raunata wasu mutum takwas.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi ajalin sifetan dan sanda a jihar Kebbi yayin da jami'ai fiye da 10 su ka jikkata a hatsarin da ya afku a jiya Lahadi.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar miyagun yan bindiga a wani sumame da suka kai a maboyarsu da ke jihar Kebbi. Sun ceto mutum shida.
A ranar Juma'a, 24 ga watan Nuwamba, kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja, ta tabbatar da nasarar Nasir Idris a matsayin gwamnan jihar Kebbi.
Sani Yakubu Noma, dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Argungu/Augie ta jihar Kebbi a majalisar wakilai, ya dauki nauyin aurar da yan mata marayu 100.
Tsohon kwamishinan 'yan sanda a Najeriya, Fatai Shittu Adio ya rasu ya na da shekaru 73, Fatai dan asalin jihar Kwara ne wanda ya yi a jihohi da dama.
Dakarun ƙungiyar ƴan banga sun samu nasarar sheke tawagar ƴan bindiga huɗu yayin da suka yi yunkurin kai hari wani ƙauye a jihar Kebbi ranar Litinin.
Jami'an tsaro na ƴan sakai sun samu nasarar halaka masu garkuwa da mutane mutum huɗu a wani artabu da suka yi a jihar Kebbi bayan sun kai musu sumame.
Jihar Kebbi
Samu kari