Jihar Kebbi
Gwamnatin Kebbi a sanarwar da ta fitar a safiyar ranar Alhamis, ta tabbatar da cewa tsohon shugaban karamar hukumar Maiyama ya rasu, yau za a birne shi a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta sha alwashin korar duk wani kwamishina da ya siyar da motar da gwamnatin ta ba shi. Akalla kwamishinoni 26 ne suka samu kyautar mota.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya amince da biyan kudin gratuti ga ma'aikatan da suka yi ritaya ko suka rasu a matakin jiha da kananan hukukomi a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da cewa fitaccen ɗan garkuwa da mutanen nan da ya ddabi jama'a, Dogo Oro, ya sheƙa barzahu a hannun jami'an tsaro yan banga.
An samu asarar rayuka a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Kebbi. Hatsarin wanda ya ritsa da motar tirela ya salwantar da rayukan mutum 11.
Wani rikicin manoma da makiyaya da ya barke a ƙaramar hukumar Suru ta jihar Kebbi ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutum biyu tare da raunata wasu mutum takwas.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi ajalin sifetan dan sanda a jihar Kebbi yayin da jami'ai fiye da 10 su ka jikkata a hatsarin da ya afku a jiya Lahadi.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar miyagun yan bindiga a wani sumame da suka kai a maboyarsu da ke jihar Kebbi. Sun ceto mutum shida.
A ranar Juma'a, 24 ga watan Nuwamba, kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja, ta tabbatar da nasarar Nasir Idris a matsayin gwamnan jihar Kebbi.
Jihar Kebbi
Samu kari