Jihar Kebbi
Ministan tsare-tsaren kasafin kudi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ya fadi yadda Muhammadu Buhari ya rayu da tawali’u da gaskiya, kuma ya goyi bayan kawo sauyi.
An fara korafi kan sayen motoci da 'yan majalisar jihar Kebbi suka saya wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da gwamna Nasir Idris domin zaben 2027 mai zuwa.
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin na kungiyar Lakurawa ne sun hallaka jami'an 'yan sanda a jihar Kebbi. 'Yan ta'adda sun kashe su ne yayin wani artabu da suka yi.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun tsaron Najeriya sun kai farmaki ga wasu yan ta'adda da suka kusa haura 300 a hanyar Kebbi da Zamfara, an kashe da dama.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile wani harin ta'addanci da 'yan bindiga suka kai a jihar Kebbi. Sun kashe migagu da dama tare da kwato makamai.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wani sansanin 'yan sanda da ke jihar Kebbi. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da makamai bayan an gwabza artabu.
Gwamnan jihar Kebbi ya sanar da cewa zai kafa dokar kisa kan masu taimakon 'yan bindiga da bayanan tsaro yayin da ya je Zuru bayan kashe mutane kusan 30.
Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da barnar da 'yan bindiga suka yi a wasu hare-hare da suka kai. Mataimakin gwamna ya ziyarci kauyukan dan yi musu jaje.
'Yan ta'addan lakurawa sun fara hana noma a wasu yankunan Arewacin Najeriya. Sun hana noma da injuna a Kebbi. Sun bukaci aikin noma da shanu kawai.
Jihar Kebbi
Samu kari