Jihar Kebbi
Bayan shafe shekaru 20 ana tababa kan sarautar Gwandu da ke jihar Kebbi, Kotun Koli ta kawo ƙarshen rigimar inda ta soke dawo da Al-Mustapha Jokolo kan karaga.
Kotun kolin Najeriya ta matso da ranar yanke hukunci kan dambarwar masarautar Gwandu da ke jihar Kebbi saboda hutun sallah, za a yanke hukunci ranar Laraba.
NiMet ta yi gargaɗin ambaliya a Yuni 2025, musamman a Kano, Kaduna da wasu jihohin Arewa 7. Ta ja hankalin jama’a kan daukar matakan dakile ambaliya.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun sace mutane 127 bayan mummunan harin da suka kai jihar Kebbi. Sun kashe maza da mata yayin harin da suka kai.
‘Yan bindiga da ake zargin Lakurawa ne sun kai hari a coci a kauyen Zagani, Kebbi, inda suka sace mata da dama. Gwamnati ta tabbatar da sace mutum 10.
'Yan bindiga sun kashe manoma 15 a jihar Kebbi a gonakinsu, yayin da mutane 37 suka mutu a hadarin jirgin ruwa a Kwara bayan dawowa daga kasuwar mako.
Masu sharhi sun ce dabarun Bola Tinubu da Abdullahi Ganduje na jawo ƴan adawa zuwa APC sun haddasa mafi girman sauyin sheka a tarihin siyasar Najeriya.
Sanata AbdulAziz Yari ya yaba da matakin da sanatocin jam'iyyar PDP guda uku na jihar Kebbi suka dauka na komawa APC. Ya ce hakan ya sa APC ta kara karfi a Arewa.
Sanatocin Kebbi guda uku, Adamu Aliero (Kebbi ta Tsakiya), Yahaya Abdullahi (Kebbi ta Arewa), da Garba Maidoki (Kebbi ta Kudu) sun sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Jihar Kebbi
Samu kari