Katsina
Kungiyar Yarbawa ta yi Allah wadai da ziyara da gudummawar da tsohon gwamnan jihar Legas kuma jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya bayar a Katsina.
An kame malamin Islamiyya tare da wasu mutane 33 da ake zargi da tafka sata a kasuwar Katsina da ta yi gobara a ranar Litinin da ta gabata. Matarsa ne ta mika s
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bada umarnin buɗe makarantun kwana guda huɗu dake faɗin jihar daga ranar 28 ga watan Maris ɗin da muke ciki, 2021
Wata gobara ta yi kaca-kaca da babbar kasuwar jihar Katsina da safiyar yau Litinin. An ruwaio asarar miliyoyin dukiyoyi, sai dai abin farin ciki babu asarar rai
'Yan bindiga sun budewa wasu mafarauta wuta a wani dajin jihar Katsina. Sun hallaka mutane har lahira yayin da suka yi awon gaba da mutane 17 daga cikinsu.
Fasinjoji dake kan hanyarsu ta zuwa Maulidin kasa dake jihar Sokoto sun shiga hannun masu garkuwa da mutane a kan hanyar Kankara zuwa Sheme dake jihar Katsina.
Daga jihar Kano, allurar rigakafin Korona ta isa jihar Katsina a daren ranar Laraba. Abu mafi muhimmanci ana sa ran fara yi wa gwamnan jihar rigakafin a farko.
Hukumar dake kula da shige da ficen kaya a najeriya tayi ram da kayayyaki da kiyasin kuɗinsu yakai kimanin 79 miliyan daga watan fabrairu zuwa maris a Katsina
Dakarun yan sandan jihar Katsina, a ranar Talata a karamar hukumar Safara da ke jihar sun yi bata kashi da yan bindiga inda suka kashe daya suka kuma kwato bind
Katsina
Samu kari