Katsina
Katsina - Dan majalisa mai wakilan karamar hukumar Bakori a majalisar dokokin jihar Katsina, Dr Ibrahim Aminu Kurami, ya rasu a Saudiya. Dan majalisar ya tafi k
Rundunar yan sanda a wani samame da ta kai mabuyar miyagu a jihar Katsina ta yi nasarar ceto wasu mata guda tara da ake shirin yin safararsu zuwa kasar Libya.
Kotu ta bada umurnin a tsare mata wata matar aure, yar shekara 20, Lamratu Nasiru, a gidan gyaran hali kan kashe yar kishiyarta, The Punch ta rahoto. An rahoto
Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke, ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a inuwar PDP yace da zaran ya lashe zaɓen 2023, zai fifita tsaron al'umma da kuma manyan ayyukA
Mai neman kujerar gwamnan jihar Katsina a inuwar jam'iyyar APC, Dr. Dikko Umar Radda yace akwai abubuwa da dama da ya kamata a canza su a siyasar Najeriya.
Gwamnonin jihohin Najeriya hudu da ke kan iyakar Najeriya da Nijar sun gana a Katsina da gwamnan Maradi a Nijar domin tsara wata hanyar yaki da matsalar tsaro.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabiu Kwankwaso, ya ziyarci gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari a ranar Lahadi.
Yan bindiga sun harbe mutane uku sannan suka yi awon gaba da wasu 22 yayin da suka farmaki garuruwan Birnin Gwari da ke jihar Kaduna. Sun kuma farmaki Katsina.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi ajalin Insufektan 'yan sanda yayin da suka kai hari kan titin Katsina zuwa Jibiya, sun yi awon gaba da dandazon matafiya .
Katsina
Samu kari