Katsina
An samu rarrabuwar kawuna game da yafewa Muhammdu Buhari, tun ranar da ya rasu wasu suka ce sun yafe hakkinsu kuma suka yi masa addu'ar samun rahama.
A labarin nan, za a ji gwamnatin Zamfara ta tabbatar da maye gurbin marigayi Dr. Ibrahim Bello da dansa, Alhaji AbdulKadir Ibrahim a matsayin sarkin Katsinan Gusau.
Malamin Musulunci, Sheikh Bello Aliyu Yabo ya shawarci masu mulki su tuba kafin mutuwa, yana sukar wadanda ke neman a yafe wa marigayi Muhammadu Buhari
A labarin nan, za a ji cewa iyalan marigayi tsohon shugaban Najeriya sun bar gidansu da ke Daura a Katsina, sun koma gidansa na Kaduna kwanaki da yi masa sutura.
Gwamnatin jihar Katsina ta musanta rahotanni taɓarɓarewar tsaro da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta, ta ce daga zuwan Dikko zuwa yau, an samu sauƙi sosai.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana dalilin da ya bai fadi wasu munanan kalamai da sukar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba bayan mutuwarsa.
Yayin da ake cigaba da jimamin rasuwar Muhammadu Buhari, shugaban Gambia, Adama Barrow, ya kai ziyarar ta’aziyya Katsina kan rasuwar tsohon shugaban kasar.
An gudanar da sallar jana'izar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar Talata 15 ga watan Yulin 2025 a garin Daura da ke jihar Katsina.
NiMet ta hasashen guguwa, yayyafi da ruwa mai karfi a sassa da dama, ta shawarci jama’a da su kula da ambaliya, iska, da kuma katsewar harkokin yau da kullum.
Katsina
Samu kari