Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta ƙaddamar da sabon shirin rabon kayan tallafi ga mabuƙata a jihar. Gwamnatin za ta raba buhunan shinkafa a rumfunan zaɓe na jihar.
Gwamnan jihar Ƙatsina ya tallafawa iyalan ƴan sakai waɗanda ƴan bindiga suka halaka da kyautar kuɗi. Gwamnan ya raba kuɗaɗen ne ga iyalan a birnin Katsiina.
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bayyana cewa matsalar tsaron da ake fuskanta a yankin Arewa maso Yamma na da alaƙa da rashin ingantaccen shugabanci.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ware biliyoyin kudade har biliyan 50 don sake gina Arewacin kasar da rashin tsaro ya dai-daita, ya nemi hadin kan 'yan kasa.
Kwamitin kula da asusun raya muhalli ta fara bincike kan zargin badakalar kudade na Naira biliyan 81 wurin dashen Itatuwa miliyan 21 a jihohin Arewacin Najeriya
Gwamnatin jihar Katsina ta sanya dokar hana hawa babura a ƙananan hukumomi 19 da ke fadin jihar waɗanda suke fama da matsananciyar matsalar tsaro ta hare-haren.
Ministar Al'adu a Najeriya, Hannatu Musa Musawa ta musanta bayanin da ke yawo a kafafen sadarwa cewa ta yi martani game da rashin saba doka na Hukumar NYSC.
Jami'an hukumar 'yan sanda sun kubutar da wani bawan Allah yayin musayar wuta mai ban tsoro da 'yan ta'adda da sanyin safiyar ranar Jumu'a a jihar Katsina.
Ƴan bindiga sun farmaki wasu ƙauyukan jihar Katsina inda suka salwantar da rayukan mutane masu yawa. Ƴan bindigan sun kuma sace mata da dabbobi da dama a harin.
Katsina
Samu kari