Kasashen Duniya
'Yan crypto a duniya sun tafka asarar makudan miliyoyi yayin da darajar Bitcoin da sauran kudade na intanet suka karye a kasuwannin duniya. An bayyana dalilai.
A jiya Saif al-Islam Gaddafi ya yi rajista a matsayin ‘dan takara a zaben shugaban kasa a Libya. Saif Al-Islam zai gwabza da su Firayim Minista, Hamid Dbeibah.
A tarihi an samu wasu M mata wadanda dalilai suka sanya su barin kasashensu domin su ci gaba da zama a kasashen Afrika masu yawan albaratun kasa da mutane.
Mai kudin duniya, Elon Musk, ya kalubalanci majalisar dinkin duniya ta bayyana masa yadda $6bn zai magance yunwa a duniya kuma idan tayi kai tsaye zai bada kudi
Kasar Saudiyya ta sanar da dage dokar Korona, inda ta ce za a ci gaba da sallah ba tare da kiyaye tazarar Korona ba. Wani bidiyo ya nuna lokacin da limami ke ki
Rahoton dake shigowa yanzun daka ƙasar Birtaniya ya tabbatar da cewa wani ɗan majalisar dokoki ya rigamu gidan gaskiya biyo bayan farmakin da aka kai masa.
Akalla mutum 32 sun rasa rayukansu yayinda 45 sun jigata sakamakon harin bam da aka kai asibitin shi'a dake birnin Kandahar dake kudancin Afghanistan, jami'an.
India - Rahotanni daga ƙasar Indiya na nuni da cewa hukumomi a ƙasar sun damƙe ɗan shararren jarumin Bollywood, Shah Rukh Khan, wato Aryan Khan, kan wani zargi.
Yayin taron da aka saba shiryawa domin nuna farin ciki da aure, wasu.mahalarta shagalin bikin aure 17 sun rasa rayukansu a sanadiyyar tsawa da ta afka musu.
Kasashen Duniya
Samu kari