Kasashen Duniya
Wani abin al'ajabi ya faru da wata matashiya da ta haifi tagwaye. Ta haifi tagwayen 'ya'yanta masu maban-bancin launin fata da gashi, zubin halittar yaran daban
Kila a mako mai zuwa sabon tsarin harajin shigo da motoci zai fara aiki. Hameed Ali ya ce gwamnati kawai ake jira kafin a ga fararashin motocin duk sun karye.
Joe Biden ya bude kofa ga duk masu neman shiga Soja a Amurka. Shugaba Biden ya sake canza sabon tsarin da Donald Trump ya kawo a kan Sojoji a watan Yulin 2017.
Bayan Trump ya bar mulki, an dawo da maganar takarar Okonjo-Iweala a WTO. Wasu Shugabannin Amurka sun aikawa shugaban kasa Joe Biden takarda a game da batun.
Dr. Uzoma Emenike tana cikin Jakadun da aka zaba zuwa kasashen waje. Buhari ya bar tarihi da nadin ta a cikin sababbin wakilan da ya yi zuwa kasashen ketare.
Joe Biden ya zubar da hawaye lokacin da ya tuna da ‘dansa a tsakar jawabi. Haka zalika yaran Trump sun gaza rika hawayensu yayin da za su bar gidan gwamnati.
Daga shiga ofis, Joe Biden ya rattaba hannu a kan sababbin dokoki 17 a Amurka. Sabon shugaban Amurkan ya jingine maganar gina katanga tsakaninsu da Mexico.
Mun kawo jawabin Donald Trump na karshe a tarihi a matsayinsa na Shugaban kasar Amurka. Donald Trump ya fadawa Masoyansa ‘Zamu dawo’, ko me yake nufi da hakan?
Joe Biden ya karya tarihin da Donald Trump ya kafa a siyasar Kasar Amurka a 2017. A yau suka shiga litattafan tarihi yayin da aka nada sabon Shugaban Kasa.
Kasashen Duniya
Samu kari